*Ingredients* Albasa Tsokar nama Attarugu Tomatoes Curry Thyme Man gyada Salt Maggie *Method* _Da farko zaki tafasa nama tare da albasa da spices da seasoning bayan ya dahu saiki kwashe shi ki daka shi saiki yanka albasa amma mai yawa akeso kamar ukku amma manya manya saiki sanya tomatoes kamar biyu saiki sanya attarugu shikuma kamar ukku ita albasar grating dinta zakiyi saiki soya mai ki zuba albasar tare da jajjagaggun attarugu da tomatoes saiki sa Maggie da salt da curry idan ta dahu saiki zuba naman ki wanda kika daka saiki motsa shi zuwa kamar 5mnts shikenan saiki sauke_