Skip to main content

COCONUT FRIED COUSCOUS WITH SALAD



Ingredients
Cous cous
Cabbage
Carrot
Oil
Peas_
Green beans
Seasoning
Coconut
Liver
Spices
Egg
Mayonnaise backed beans


Method
_Zaki qanqare bayan kwakwar ki saiki gurxa ki kuma blending nata saiki tace ruwan ki aje a gefe saiki kawo vegetables dinki ki yanka saiki fidda na salat ki aje agefe Wanda kuma zaki sanya acikin dahuwar cous cous din shima ki  ajeshi daban saiki dauko hamtar ki wanke ta saiki tafasa ta ki sanya maggie da spices saiki yanka ta qanana ki daura tukunya akan wuta ki sanya mai saiki sa albasa da sauran vegetables din da kika yanka da green beans da seasoning da spices duk ki sanya kits motsawa har sai sunyi taushi amma kadan saiki zuba cous cous dinki kiyita motsawa har sai ya soyu amma kada ki barshi ya soye sosae saiki sa ruwan kwakwa wanda kika daura shi a wuta ya tafasa saiki zuba acikin couscous amma kada ki sanya yadda zaiyi yawa sbd shi cous cous baya son ruwa da yawa domin kada ya ca6e saiki rufe tukunyar ki kuma rage wutar har sai ruwan kwakwar ya tsane saiki sauke._
_Agefe guda kuma kin riga kin hada salat dinki kin kuma yanka qwai bayan ki tafasa shi saiki hada cous cous din ki ci._

Comments

Popular posts from this blog

YADDA AKE ALKAKI

KAYAN HADI 1. Alkama kwano daya 2. Sugar gwangwani 6 3. Nono na shanu 4. Man shanu danye 5. Butter simas rabi 6. Mai kwalba biyu

YADDA AKE SPRING ROLLS

*ingredients* Cabbage Carrots Onions Flour Eggs Minced meat Oil Curry Maggi&spices       *method* Ki hada flour, kwai maggi gishiri da ruwa a kwaba yayi kamar kwabin wainar flour sai ki shafa mai a non-stick pan dinki( idan bakida non stick sai ki shafa pan dinki da gishiri amma idan kina da nonstick no need of shafa gishiri) sai ki dauko brush ki shafa wannan kwabin naki a pan din idan yayi zakiga gefen ya dago sai dauko haka zakiyi for the while dough.      *filling* Ki yanka cabbage da onions da carrots ki soya samasama tare da mai cokali daya ki zuba minced meat dinki maggi da sauran spices sai ki sauke sai ki dauko wannan flour da kika gasa kiyi filling a gefe daya sai ki nade kamar tabarma sai kisa kwabin a edges din yayi serving as gum dan kar ya bude wajen soyawa. *NOTE* anason man suyan ya zama da zafi sannan a zuba in ba haka ba zai sha mai kuma bazai zama crispy ba.

***POTATO CAKE***

Ingredients 1.Dankali. 2. Kwai 3.Tattasai 4. Albasa 5. Mai. 6. Gishiri Yadda za a yi- A yayyanka dankali kanana kada a dafa a barshi a danyen shi, yankan kamar girman sweet ko kuma yaddda ake yanka koda, sai a yanka tattasai da albasa a zuba akan dankalin har da magi da gishiri idan an kammala sai a sa mangyada kadan cikin kwanon tuya idan yayi zafi sai a zuba su dankalin nan. Mu fasa kwai mu kada mu zuba a bisa dankalin ya hadu a rufe ruf har sai dankalin nan ya dafu, kada a cika wuta.