KAYAN HADI
Cocoa/bourvita
Madara peak(ta ruwa)
Flavour (powdered)
Madarar gari
YADDA ZAKIYI
Kizuba cocoa/bournvita cikin bowl sai kisa madara peak 1, flavour sai kuma kisa madarar gari yadda zaiyi kauri kisa a freezer yayi kankara kadan, amma idan zakisa cocoa kadan ake sawa saboda yanada daci.
Comments
Post a Comment