Skip to main content

***POTATO CAKE***


Ingredients
1.Dankali.
2. Kwai
3.Tattasai
4. Albasa
5. Mai.
6. Gishiri
Yadda za a yi-
A yayyanka dankali kanana kada a dafa a barshi
a danyen shi, yankan kamar girman sweet ko
kuma yaddda ake yanka koda, sai a yanka
tattasai da albasa a zuba akan dankalin har da
magi da gishiri idan an kammala sai a sa
mangyada kadan cikin kwanon tuya idan yayi zafi
sai a zuba su dankalin nan. Mu fasa kwai mu
kada mu zuba a bisa dankalin ya hadu a rufe ruf
har sai dankalin nan ya dafu, kada a cika wuta.

Comments

Popular posts from this blog

YADDA AKE ALKAKI

KAYAN HADI 1. Alkama kwano daya 2. Sugar gwangwani 6 3. Nono na shanu 4. Man shanu danye 5. Butter simas rabi 6. Mai kwalba biyu

YADDA AKE SPRING ROLLS

*ingredients* Cabbage Carrots Onions Flour Eggs Minced meat Oil Curry Maggi&spices       *method* Ki hada flour, kwai maggi gishiri da ruwa a kwaba yayi kamar kwabin wainar flour sai ki shafa mai a non-stick pan dinki( idan bakida non stick sai ki shafa pan dinki da gishiri amma idan kina da nonstick no need of shafa gishiri) sai ki dauko brush ki shafa wannan kwabin naki a pan din idan yayi zakiga gefen ya dago sai dauko haka zakiyi for the while dough.      *filling* Ki yanka cabbage da onions da carrots ki soya samasama tare da mai cokali daya ki zuba minced meat dinki maggi da sauran spices sai ki sauke sai ki dauko wannan flour da kika gasa kiyi filling a gefe daya sai ki nade kamar tabarma sai kisa kwabin a edges din yayi serving as gum dan kar ya bude wajen soyawa. *NOTE* anason man suyan ya zama da zafi sannan a zuba in ba haka ba zai sha mai kuma bazai zama crispy ba.