Skip to main content

MIX FRUIT JUICE


INGREDIENTS 
Lemo
Ayaba
Kankana
Goba
Tuffa
Sukari
Abarba
Mangoro
Gwanda


  Yanda zaki hada 
Ki bare kayayyakin ki yanyanka saiki zuba a blender ki markada sosai yayi laushi saiki kara ruwa kadan ki tace ,ki sa sukari,saiki sa kankara ko kisa a firji . ......amma ba 'a cika masa ruwa,anfi sonsa da dan kauri

Comments