Skip to main content

TAMARIN DRINK

Ingredients
Tsamiya
Citta
Kanumfari
Sigar
Barkona kwaya daya Jully jus na sobo cola
Da farko zaki wanke tsamiyar ki kisa
atukunya kizuba citta kaanunfari da
barkona ki zuba ruwa ki rufe ki daura kan
wuta kibarshi na minti ashirin sannawuta
kibarshi na minti ashirin sannan ki
sauke ki ajiye ya huce sosai idan ya huce saiki
tace shi da abin tata ko laria ki zuba
sugar da jully jus dinki kisa a naurar
sanyi yayi Sanyi

Comments

Popular posts from this blog

YANDA AKE HADA FUNKASO

Abubuwan hadawa 1. Filawa 2. Yeast 3. Gishiri kadan 4. Man gyada na suya Yadda ake hadawa 1. Ki tankade filawarki ki sa gishiri kadan sai ki ajiye a gefe. 2. Dauko yeast na ki, ki sa masa ruwan dumi (ruwan dumi ba mai zafi ba) da suga (karamin cokali) ki juya, sai ki rufe ki ajiye a gefe kamar na tsawon minti 3, idan ya na da kyau za ki ga ya yi kumfa ya kumbura (amfanin yin hakan don ki san yeast din mai kyau ne). 3. Sai ki juye yeast din cikin filawanki kidan kara ruwa ki kwaba shi kamar kwabin fanke sai ki rufe ki kai rana ya tashi Kamar minti 20-30 idan ya taso sai ki kara buga shi sosai ki ajiye a gefe. 4. Ki dauko kasko ki daura kan wuta, ki zuba man gyada idan ya yi zafi, sai ki na diban kwabin funkaso nan kadan kadan ki na fadada shi da hannunki ki na sawa a mai ki na soyawa har sai ya soyu, sai ki tsane a matsani. Ana iya ci funkaso da miyan stew, miyan taushe , Ko miyar ganye . Aci dadi lafiya.

YADDA AKE ALKAKI

KAYAN HADI 1. Alkama kwano daya 2. Sugar gwangwani 6 3. Nono na shanu 4. Man shanu danye 5. Butter simas rabi 6. Mai kwalba biyu

WAINAR SHINKAFA

KAYAN HADI:- 1-Shinkafa fara ta tuwo 2-Yeast 3- backing powder 4-,Suger 5-Kanwa ungurnu Dafarko dai uwar gida zaki wanke shinkafarki tawanku tas kibayar amarkado miki bawai saita jiquba anawankewa akai markade, in amkawo sai azuba yeast da powder kadan asa suger sai arufe akai rana,idan yatashi sai adaiko azuba dafaffiyar shinkafa data nuna duk da dai wasu kafin amarkado suke zuba dafaffiyar amarkado da danyar wasu kuma sai anmarkado suke zubawa yadanganta da yadda mutum yake ra ayi . sai azuba ruwan kanwa kadan ajuya sai afara soyawa atanda idantayi ja sai akwashe. **ACI LAFIYA**