Skip to main content

YADDA AKE YIN INDIAN POTATOS

Abubuwan Da
Ake Bukata:
irish potato 10
peas
albasa 1
tumarur 2
lemon tsami 1
garin flour 2spn sardine 1 tin
carrot 2
mai
maggi
gishiri
Yadda Ake Yi: Ki fere dankalinki ki wankeshi tas,
sai ki
dora dan manjanki a wuta ki dan soya
shi, ki tsaida ruwan da zai dafa miki shi,
sai ki yayyanka dankalin da albasa ki
zuba a ciki yayi kaman 15 minutes
sannan ki zuba peas da yankakken karas kisa
magi gishiri da kifin da kika bude ki
juya su, sannan ki dan matsa lemon
tsami, ki dauko wannan flour taki ki dan
dama da ruwa ki zuba a ciki za kiga yayi
dan kauri shikenan sai aci idan kina
bukata sai kisa yankakken tumatur yayin da zaki
ci. Note: ba’a saka wa wannan abincin yaji a
haka ake ci, idan kuwa aka sa yaji kila zai
iya komawa african potato domin ba
indian bane domin ya canza launi, kuma
masu ulcer za su iya mayar dashi
abincinsu.

Comments

Popular posts from this blog

YADDA AKE ALKAKI

KAYAN HADI 1. Alkama kwano daya 2. Sugar gwangwani 6 3. Nono na shanu 4. Man shanu danye 5. Butter simas rabi 6. Mai kwalba biyu

YADDA AKE SPRING ROLLS

*ingredients* Cabbage Carrots Onions Flour Eggs Minced meat Oil Curry Maggi&spices       *method* Ki hada flour, kwai maggi gishiri da ruwa a kwaba yayi kamar kwabin wainar flour sai ki shafa mai a non-stick pan dinki( idan bakida non stick sai ki shafa pan dinki da gishiri amma idan kina da nonstick no need of shafa gishiri) sai ki dauko brush ki shafa wannan kwabin naki a pan din idan yayi zakiga gefen ya dago sai dauko haka zakiyi for the while dough.      *filling* Ki yanka cabbage da onions da carrots ki soya samasama tare da mai cokali daya ki zuba minced meat dinki maggi da sauran spices sai ki sauke sai ki dauko wannan flour da kika gasa kiyi filling a gefe daya sai ki nade kamar tabarma sai kisa kwabin a edges din yayi serving as gum dan kar ya bude wajen soyawa. *NOTE* anason man suyan ya zama da zafi sannan a zuba in ba haka ba zai sha mai kuma bazai zama crispy ba.

***POTATO CAKE***

Ingredients 1.Dankali. 2. Kwai 3.Tattasai 4. Albasa 5. Mai. 6. Gishiri Yadda za a yi- A yayyanka dankali kanana kada a dafa a barshi a danyen shi, yankan kamar girman sweet ko kuma yaddda ake yanka koda, sai a yanka tattasai da albasa a zuba akan dankalin har da magi da gishiri idan an kammala sai a sa mangyada kadan cikin kwanon tuya idan yayi zafi sai a zuba su dankalin nan. Mu fasa kwai mu kada mu zuba a bisa dankalin ya hadu a rufe ruf har sai dankalin nan ya dafu, kada a cika wuta.