Skip to main content

BEANS SALAD


Ingredients
Beans
Cabbage
Carrot
Peas
Green beans
Egg
kidney or liver
Irish potato or yam
Cucumber
Green paper
Tattasai + attarugu + albasa
Man gyada
kayan kamshi

         _*METHOD*_
A dafa wake kar asa kanwa inxa adafa a ajiye a roba mai marfi.
 A dafa Irish potato tare da peas, green beans, cabbage karsu dahu sosai a tsantsame a ajiye a gefe.
A dafa egg a yanka shima a ajiye a gefe, a yanka cabbage, cucumber kanana shima ki ajiyeshi daban.
    Saiki daura mai a wuta inya soyu saiki sa hanta aciki ki soya inya dan soyu saikisa kayan miya kidansa kayan kamshi ki soya, Inyayi saiki dauko hadin Irish potato kisa a kai tare d maggi amma ki daka maggi kidansa ruwa kadan yadda xai turarashi, in ya turaru kamar minty 5, sai anemi riba medan fadi aguye, saikisasa su wake, egg, cabbage a hadasu tare.

Comments

Popular posts from this blog

YADDA AKE ALKAKI

KAYAN HADI 1. Alkama kwano daya 2. Sugar gwangwani 6 3. Nono na shanu 4. Man shanu danye 5. Butter simas rabi 6. Mai kwalba biyu

YADDA AKE SPRING ROLLS

*ingredients* Cabbage Carrots Onions Flour Eggs Minced meat Oil Curry Maggi&spices       *method* Ki hada flour, kwai maggi gishiri da ruwa a kwaba yayi kamar kwabin wainar flour sai ki shafa mai a non-stick pan dinki( idan bakida non stick sai ki shafa pan dinki da gishiri amma idan kina da nonstick no need of shafa gishiri) sai ki dauko brush ki shafa wannan kwabin naki a pan din idan yayi zakiga gefen ya dago sai dauko haka zakiyi for the while dough.      *filling* Ki yanka cabbage da onions da carrots ki soya samasama tare da mai cokali daya ki zuba minced meat dinki maggi da sauran spices sai ki sauke sai ki dauko wannan flour da kika gasa kiyi filling a gefe daya sai ki nade kamar tabarma sai kisa kwabin a edges din yayi serving as gum dan kar ya bude wajen soyawa. *NOTE* anason man suyan ya zama da zafi sannan a zuba in ba haka ba zai sha mai kuma bazai zama crispy ba.

***POTATO CAKE***

Ingredients 1.Dankali. 2. Kwai 3.Tattasai 4. Albasa 5. Mai. 6. Gishiri Yadda za a yi- A yayyanka dankali kanana kada a dafa a barshi a danyen shi, yankan kamar girman sweet ko kuma yaddda ake yanka koda, sai a yanka tattasai da albasa a zuba akan dankalin har da magi da gishiri idan an kammala sai a sa mangyada kadan cikin kwanon tuya idan yayi zafi sai a zuba su dankalin nan. Mu fasa kwai mu kada mu zuba a bisa dankalin ya hadu a rufe ruf har sai dankalin nan ya dafu, kada a cika wuta.