Skip to main content

Posts

Showing posts from February, 2019

*MIYAR ALBASA*

*Ingredients* Albasa Tsokar nama Attarugu Tomatoes Curry Thyme Man gyada Salt Maggie *Method* _Da farko zaki tafasa nama tare da albasa da spices da seasoning bayan ya dahu saiki kwashe shi ki daka shi saiki yanka albasa amma mai yawa akeso kamar ukku amma manya manya saiki sanya tomatoes kamar biyu  saiki sanya attarugu shikuma kamar ukku ita albasar grating dinta zakiyi saiki soya mai ki zuba albasar tare da jajjagaggun attarugu da tomatoes saiki sa Maggie da salt da curry idan ta dahu saiki zuba naman ki wanda kika daka saiki motsa shi zuwa kamar 5mnts shikenan saiki sauke_

CHOCOLATE ICE-CREAM

KAYAN HADI Cocoa/bourvita Madara peak(ta ruwa) Flavour (powdered) Madarar gari YADDA ZAKIYI Kizuba cocoa/bournvita cikin bowl sai kisa madara peak 1, flavour sai kuma kisa madarar gari yadda zaiyi kauri kisa a freezer yayi kankara kadan, amma idan zakisa cocoa kadan ake sawa saboda yanada daci.

*INDIAN SAMOSA*

*KAYAN HADI* Nama Karas Curry Maggi Gishiri Albasa Fulawa Attaruhu Man gyaďa Green beans Baking powder Dankalin turawa *YADDA ZA KIYI* Ki tankaďe fulawa sai ki zuba a roba mai faďi kisa gishiri, baking powder kaďan, ki fasa kwai a kai, da butter sai ki kwa'ba da ruwa ki buga sosai dan ya biyyu da kyau sai ki sa akan abu mai faďi ki murza yayi falai falai sannan ki yanyanka kamar (rectangle) ki ajiye a gefe, ki wanke nama ki zuba a turmi ki daka sai ki sa maggi, gishiri, albasa da attaruhu ki daďa kir'bawa sai ki zuba mangyaďa kaďan a kan wuta ki kwashe naman ki zuba a ciki kisa curry ki soya sama sama sannan ki zuba yankakken karas da green beans da kika wanke, kisa tafasashen dankalinki da kika yanyanka 'kanana, ki kwa'ba fulawa kaďan ki zuba akai dan yayi kauri ki juya da kyau idan yayi sai ki sauke, sai ki dinga ďiban haďin mai yawa kina zubawa a tsakiyar fulawarki ki ninka wani gefenshi ya zo tsakiya (kamar dai ninkin ďaurin ďan kwali) haka za kiyi tayi har ki gama ...

COCONUT FRIED COUSCOUS WITH SALAD

Ingredients Cous cous Cabbage Carrot Oil Peas_ Green beans Seasoning Coconut Liver Spices Egg Mayonnaise backed beans Method _Zaki qanqare bayan kwakwar ki saiki gurxa ki kuma blending nata saiki tace ruwan ki aje a gefe saiki kawo vegetables dinki ki yanka saiki fidda na salat ki aje agefe Wanda kuma zaki sanya acikin dahuwar cous cous din shima ki  ajeshi daban saiki dauko hamtar ki wanke ta saiki tafasa ta ki sanya maggie da spices saiki yanka ta qanana ki daura tukunya akan wuta ki sanya mai saiki sa albasa da sauran vegetables din da kika yanka da green beans da seasoning da spices duk ki sanya kits motsawa har sai sunyi taushi amma kadan saiki zuba cous cous dinki kiyita motsawa har sai ya soyu amma kada ki barshi ya soye sosae saiki sa ruwan kwakwa wanda kika daura shi a wuta ya tafasa saiki zuba acikin couscous amma kada ki sanya yadda zaiyi yawa sbd shi cous cous baya son ruwa da yawa domin kada ya ca6e saiki rufe tukunyar ki kuma rage wutar har sai ruw...